[ { "title": "shi wanda da ya ke zaune cikin Yerusalem", "body": "An yi magana game da Allah sai ka ce yana zaune cikin Yerusalem saboda haikalin inda Isra'ilawa suke yin masa sujada a can. AT: \"shi wanda haikalin sa na cikin Yerusalem\" (Dubi: figs_metonymy)" } ]