[ { "title": "yana kama da mai mai kyau a kai", "body": "An yi magana game da alherin hadin kai a tsakanin mutane Allah sai ka ce tana kama da mai mai kyau da aka zuba a kai Haruna. AT: \"Wannan hadin kai tana da daraja kamar da mai mai kyau dake zuba a kai Haruna\" (Dubi: figs_simile)" }, { "title": "Kamar raɓar Hermon", "body": "An yi magana game da alherin hadin kai a tsakanin mutane Allah sai ka ce tana kama da raɓar mai wartsake. AT: \"wartsakewa kamar da raɓar Hermon\" (Dubi: figs_simile)" }, { "title": "Hermon", "body": "Wannan shine dutse cikin Isra'ila dake da garin kankara bisa ganiyarta kewayon - shekara. " } ]