[ { "title": "haƙoran sa suka yayyage mu", "body": "Abokan gaban au ne an yi magana game da su sai ka ce su dabobin daji ne da zai hallakar da Isra'ilawa ta wuri cin su. AT: \"hallakar sai ka ce sun cinye mu ta wuri dabobin daji\" (Dubi: figs_metaphor) " }, { "title": "kucce kamar tsuntsu daga tarkon mafarauta", "body": "Marubucin ya bayyana kuɓucewansa daga abokan gaba sai ka ce shi tsuntsu ne wanda ya kuɓuce daga tarkon mafarauta. AT: kuɓuce daga abokan gaban mu kamar wani tsuntsu da ta kuɓuce daga tarkon da mafarauta sun sa\" (UDB) (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "tarkon", "body": "wani karami tarko na igiya ko waya da an yi domin a kama kanana dabobi ko tsuntsaye" }, { "title": "tarkon ya karye", "body": "Mãkircin abokan gaba don su kama marubuci ya kasa sai ka ce ita wani tarko ne da an karye. (Dubi: figs_metaphor)" } ]