[ { "title": "Saura kaɗan su kawo ƙarshena a duniya", "body": "Wannan hanyar mai ladabi ne na yin magana game da wani yana kashe wani dabam. AT: \"Saura kaɗan su kashe ni\"(Dubi: figs_euphemism)" }, { "title": "Ta wurin tsayayyar ƙaunarka", "body": "\"Bisa ga tsayayyar ƙaunarka.\" Jimlan \"tsayayyar ƙaunar\" ko \"amincin\" ana iya bayyana ta kamar yar bab. AT: \"saboda cikin aminci kana ƙauna ta\" (Dubi: figs_abstractnouns)" } ]