[ { "title": "Umarni daga bakinka", "body": "Anan \"baki\" na gabatad da abin da Allah ya ce. AT: \"Umarnin da ka yi magana sune\" ko \"umarninka sune\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": " fiye da dubban zinariya da azurfa", "body": "Wannan za'a iya bayyana ta mafi yawa gabaki daya. AT: \"fiye da babban iyan yawa kudi\" ko \"fiye da dũkiya mai girma\"" } ]