[ { "title": "VAV", "body": "Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na shida. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 41-48 ta fara da wannan harafi." }, { "title": "ka ba ni madawwamiyar ƙaunarka", "body": "Wannan roko ne. AT: \"don Allah ka ba ni madawwamiyar ƙaunarka\" (Dubi: figs_explicit)" }, { "title": " cetonka", "body": "Ka na iya bayyana wannan bayyani da an fahimta. AT: \"ka ba ni cetonka\" ko \"cece ni\" (Dubi: figs_ellipsis)" }, { "title": "amsa", "body": "\"wani amsar\" ko \"amsa\"" } ]