[ { "title": "Ka juya idanuwana daga duban wofintattun abubuwa", "body": "Wannan musili ne da ke nufin da wani da ke marmarin abubuwan da ba ta da dawwamammen daraja. (Dubi : figs_metaphor)" }, { "title": "ka rayar da ni cikin hanyoyinka", "body": "\"ka sa in iya zama kamar yadda ka so in zama\"" }, { "title": "rayar da ni", "body": "\"ka sa rai na ƙarfi\" ko \"ka ba ni ƙarfin\"" }, { "title": "Ka cika wa bawanka alƙawarin da kayi ga waɗanda ke girmama ka", "body": "Ka yi wa bawanka abin da ka alƙawarta ka yi wa waɗanda ke girmama ka\"" }, { "title": "bawanka", "body": "Marubucin na magana game da kansa a masayi bawan Allah ya nuna tawali'un sa. AT: \"ni, bawanka\" (Dubi: figs_explicit)" } ]