[ { "title": "TAV", "body": "Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na ashirin da biyu. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 169-176 ta fara da wannan harafi." }, { "title": "ka bani fahimtar maganarka", "body": "Marubucin zabura ya yi magana game da ƙwazo don fahimta sai ka ce tana nan ne abu mai kauri. AT: \"Ka taimake ni in fahimta maganarka\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "Bari roƙona ya zo gaba gare ka", "body": "Marubucin zabura ya yi magana game da kalmomin da ya ce cikin addu'a sai ka ce sune mutane wanda sun so magana da sarki. AT: \"Bari ka ji addu'ar na\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]