[ { "title": "Ina aikata dokokinka tabbatattu", "body": "\"Ina yin biyayya da dokokinka tabbatattu\"" }, { "title": "tabbatattun dokoki", "body": "Sauran mai yiwuwa ma'ana sune \"shaidar\" ko \"dokokin.\" Duba yadda ka fassara wannan a 119:1." }, { "title": "Ina kiyaye umarninka", "body": "\"Ina biyayya da umarninka" } ]