[ { "title": "duk umarnanka amintattu ne", "body": "Suna mai zuzzurfar ma'ana \"amintacce\" za'a iya fassara ta ta yin amfani da fi'ili \"amince da.\" AT: \"Ina iya amince da umarnanka\" (Dubi: figs_abstractnouns)" }, { "title": "dokokin alƙawari", "body": "Sauran mai yiwuwa ma'ana sune \"shaidar\" ko \"dokokin.\" Duba yadda ka fassara wannan a 78:5." }, { "title": "ka tsaida su", "body": "Marubucin zabura ya yi magana game da dokokin Yahweh sai ka ce an ƙafa sune tari cikin ƙasa. AT: \"bayar da su don mutane su yi biyayya\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]