[ { "title": "Idanuna sun gaji sa'ad da nake jiran", "body": "Anan \"idanu\" na gabatad da dukkan mutum. AT: \"Na gaji saboda na yi ta jira sosai\" (Dubi: figs_synecdoche)" }, { "title": "cetonka da maganarka mai adalci", "body": "Suna mai zuzzurfar ma'ana \"ceto\" za'a iya bayyana ta kamar yadda a fi'ili. AT: \"gama ka cece ni kamar yadda ka alƙawarta ka yi\" (Dubi: figs_abstractnouns)" }, { "title": "maganarka mai adalci", "body": "Anan \"magana\" na gabatad da abin Allah ke sanad da mutane. AT: \"alƙawarin adalcinka\" (figs_metonymy)" }, { "title": "Ka nuna wa bawanka ", "body": "Marubuci na magana game da kansa kamar \"bawanka.\" AT: \"Ka nuna mani\" ko \"Ka nuna mani, bawanka\" (Dubi: figs_123person)" }, { "title": "amincin alƙawarinka", "body": "Suna mai zuzzurfar ma'ana \"amincin\" za'a iya bayyana ta kamar yar bab ko siffa. AT: \"cewa kana kaunar na da amincin\" ko \"cewa kana da aminci gare ni saboda alƙawarinka\" (Dubi: figs_abstractnouns)" } ]