[ { "title": "a ɗauki mahalli cikin Yahweh", "body": "Allah ya yi magana game da sai ka ce shi ne mahalli, wuri inda mutane zasu samu kariya. AT: \"a nema kariya daga Yahweh\" (Dubi: figs_metaphor) " }, { "title": "a ɗauki mafaka cikin Yahweh", "body": "Fil'ilin layi daya ne da wanda ya riga ta. Allah ya yi magana sai ka ce shi mafaka ne, wurin inda mutane zasu samu kariya. AT: \"a nema kariya daga Yahweh\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]