[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Mutum wanda yi wannan waƙa na cigaba da yi magana." }, { "title": "Zan cika ... dukkan mutanensa", "body": "Fassara wannan aya daidai yadda ka fassara 116:12." }, { "title": "cikin harabun gidan Yahweh", "body": "Kalmar \"gida\" na nufin da haikali Yahweh. AT: \"cikin tsakar gida haikalin Yahweh\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "a tsakiyarki, Yerusalem", "body": "Marubucin na magana da Yerusalem kamar ko da yake ita mutum ne. AT: \"cikin Yerusalem\" (Dubi: figs_personification da figs_apostrophe)" } ]