[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Mutum wanda ya hada wannan zabura ya cigaba da magana." }, { "title": "a ƙasar masu rai", "body": "\"a cikin wannan duniya inda mutane suke da rai.\" Wannan shi ne bambanci da wurin matattu." }, { "title": "Ina cikin babban ƙunci", "body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"Na sha wuya kwarai\" ko \"Mutane sun raunanar da ni kwarai sosai\" (Dubi: figs_activepassive)" }, { "title": "Nayi garejen cewa", "body": "\"Na yi saurin ce\" ko \"Na ce ba tare da la'akari ba\"" }, { "title": "Dukkan mutane maƙaryata ne", "body": "\"Kowane mutum maƙaryata ne\" ko \"Dukkan mutane maƙaryata ne\"" } ]