[ { "title": "Yana bayar da gida ga bakarariyar macen gidan", "body": "Anan \"gida\" na nufin da 'ya'ya da ke zaune a cikin gidan. AT: \"Ya na bayar da 'ya'ya ga macen wanda babu shi\" (Dubi: figs_metonymy)" } ]