[ { "title": "shi ne farkon hikima", "body": "Kalman \"hikima\" ana iya fassara ta kamar da fi'ili. AT: \"mataki na farko don a zama da hikima\" ko \"abu mafin muhimminci don zama da hikima\" (Dubi: figs_abstractnouns)" }, { "title": "waɗanda suke aikata umarninsa", "body": "\"waɗanda suke biyaya da umarninsa\"" }, { "title": "Yabonsa ya dawwama har abada", "body": "Kalman nan \"yabo\" za a iya fassara ta kamar fi'ili. AT: \"Mutane zasu yi yabonsa har abada\" (Dubi: figs_abstractnouns)" } ]