[ { "title": "yakan yi abin dake dai-dai", "body": "\"yin sanadin abin da ke daidai ya faru\"" }, { "title": "duk waɗanda aka tsanantawa", "body": "Wanda yake yin zalunta ana iya bayyana ta baro-baro. AT: \"duk wanda an zalunta daga mutane\" (Dubi: figs_explicit)" }, { "title": " ayyukansa kuma ga zuriyar ", "body": "Zai yiwu a kara kalmomin da sun ɓace. AT: \"ya sa ayyukansa sannane ga zuriyar\" (See: figs_ellipsis) " }, { "title": "yana da matuƙar amincin alƙawari", "body": "\"yana cike da amince da kauna\"" } ]