[ { "title": "duk zasu tsufa", "body": "Kalman \"su\" na nufi \"da duniya\" da \"sammai\" " }, { "title": "shekarunka kuma basu da iyaka", "body": "Anan Dauda ya bayyana tsawon lokaci da Allah na da rai kamar yadda \"shekarunsa.\" Ana iya rubuta wannan a fom na aiki. AT: \"zaka rayu har abada\" (Dubi: figs_metaphor da figs_doublenegatives)" } ]