[ { "title": "Na zama kamar zalɓe a hamada", "body": "Ya kwatanta kaɗaicinsa da na zalɓe, wanda sau da yawa na ba da alama zaman kadai maimakon zaman da sauran tsuntsaye. AT: \"Ina nan mai kadaici da kas kantattu kamar da zalɓe cikin hamada\" (Dubi: figs_simile) " }, { "title": "zalɓe", "body": "babban tsuntsu mai cin kifi" }, { "title": "na zama kamar mujiya a kufai", "body": "Mawallafi ya ci gaba da bayyana kaɗaici ta wuri kwatanta kansa da mujiya cikin kango da akayi watsi dashi. AT: \"Na zama kaɗai kamar mujiya cikin kango da akayi watsi dashi\" (Dubi: figs_simile)" }, { "title": "Mujiya", "body": "Wannan tsuntsu ne da yake a farke da dare. AT: \"tsuntsun dare\"" } ]