[ { "title": "Ko akwai hurɗa tsakaninka da mulkin hallakarwa da ya kafa rashin adalci?", "body": "Wannan tambaya da ba ta damu da amsa ba na yin amfani don ba da ma'ana. Ana iya fassara ta kamar bayani. AT: \"Mugun sarki wanda ya ba da azzãlumai dokokin ba abokinka bane\" (Dubi: figs_rquestion)" }, { "title": "mulkin hallakarwa ", "body": "A nan wata kalma nan (wato metonym) \"kursiyin\" na nufi game da sarkin ko mahuƙunta. AT: \"mugun sarki\" ko \"mahuƙunta marar kirki\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": "maƙarƙashiya", "body": "shiriya wani abu mai cutarwa tare da mutum ko na ketare doka" }, { "title": "ɗauki rai", "body": "Wannan kari ne wadda ke nufi a yi kisan wani. (Dubi: figs_idiom) " } ]