[ { "title": "Allah yana tare da ni", "body": "Wannan yana nufin cewa Allah ya yi masa ni'ima. A cikin wannan mahallin yana nuna cewa\nAllah yana yaƙi da magabcin mai zabura don ya kāre shi. AT: \"Allah yana yaƙi\ndomin ni\" (Duba: figs_explicit)" } ]