[ { "title": "Ka cece ni ya Allah, ta wurin sunanka", "body": "Anan sunan Allah yana wakiltar halayensa. Yana iya wakiltar musamman ikonsa ko adalcinsa.\nAT: \"Ka cece ni, ya Allah, da ikonka\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "lalatattun mutane", "body": "\"mutanen da basu da rahama\"" }, { "title": "basu sa Allah a gabansu ba", "body": "Kafa Allah a gabansu yana wakiltar mai da hankali ga Allah. AT: \"ba sa mai da\nhankali ga Allah\" ko \"sun yi watsi da Allah\" (Duba: figs_metonymy)" } ]