[ { "title": "ku bada alƙawaranku ta rantsuwa ga Mai Iko Dukka", "body": "Marubucin yayi magana akan \"alwashi\" kamar suna kudin da mutum yake biya ga Allah. AT: \"ku cika alwashin da kuka yi wa Maɗaukaki\" ko \"ku yi abin da kuka alkawarta\nwa Maɗaukaki ya yi\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "a ranar damuwa", "body": "Anan kalmar \"yini\" tana nufin kowane lokaci. AT: \"duk lokacin da kuka sami\nmatsala\" (Duba: figs_idiom)" } ]