[ { "title": "mutuwa zata zama mai kiwon su", "body": "Marubucin yayi magana game da maza suna mutuwa ta hanyar siffanta mutuwa a matsayin\nmakiyayi wanda ke jagorantar su zuwa kabari. AT: \"mutuwa za ta tafi da su\nkamar yadda makiyayi ke jagorantar tumaki don yanka\" (Duba: figs_personification da figs_metaphor)" }, { "title": "jikunansu zasu hallaka a Lahira", "body": "Marubucin yana maganar Lahira, wurin matattu, kamar dai mutum ne ko dabba. Ya yi maganar\nruɓewar gawawwaki kamar Lahira yana cinsu. AT: \"jikinsu zai bazu a cikin kabari\"\n(Duba: figs_personification da figs_metaphor)" }, { "title": "Amma Allah zai 'yantar da rai na daga ikon Lahira", "body": "Marubucin yayi maganar Lahira kamar mutum ne wanda yake da iko akan waɗanda suka mutu.\nDaga mahallin, ana nuna cewa wannan ikon yana nufin cinye jikin matattu. (Duba: figs_personification)" } ]