[ { "title": "Raira waƙoƙin yabo ga Allah. raira waƙoƙin yabo; raira waƙoƙin yabo ga Sarkinmu, raira waƙoƙin yabo", "body": "An maimaita kalmar \"raira yabo\" don girmamawa. Kuna iya barin maimaitawa idan ya kasance mara kyau a yarenku. Madadin fassara: \"Ku raira waƙa, ku raira yabo ga Allah; ku raira waƙa, ku raira yabo ga Sarkinmu\" (Duba: figs_parallelism)" } ]