[ { "title": "A fãdar ubanninka 'ya'yanka zasu kasance", "body": "'Ya'yan sarki za su naɗa shi sarki, kamar yadda ya maye gurbin kakanninsa." }, { "title": "waɗanda zaka maida su yarimai a dukkan duniya", "body": "Kalmomin “a cikin dukan duniya” ƙari ne kawai don a nanata cewa za su mallaki al’ummai da\nyawa. AT: \"zaku sanya masu mulki akan al'ummomi da yawa\" (Duba: figs_hyperbole)" } ]