[ { "title": "Me yasa ka yashe ni? Me yasa nake tafiya cikin makoki saboda muzgunawar maƙiya?", "body": "Marubucin ya yi waɗannan tambayoyin ne don yin gunaguni ga Allah da kuma bayyana yadda\nyake ji, ba don ya sami amsa ba. (Duba: figs_rquestion)" } ]