[ { "title": "Me yasa ka rusuna ƙasa, raina? Me yasa kake damuwa daga can ciki?", "body": "Marubucin ya ambaci yanayinsa kamar “ruhunsa,” wanda yake wakiltar kansa. Yana yin waɗannan tambayoyin don tsawata wa kansa. AT: \"Bai kamata a sunkuyar da ni\nƙasa ba. Ba zan damu ba\" (Duba: figs_rquestion da figs_synecdoche)" }, { "title": "Yi bege ga Allah", "body": "Marubucin ya ci gaba da magana da ransa kuma ya umurce ta da dogaro ga Allah. (Duba: figs_imperative)" }, { "title": "na tuna da kai ", "body": "Wannan jimlar na nufin tuna ko tunani game da wani abu. AT: \"Ina tunanin ku\"\n(Duba: figs_idiom)" } ]