[ { "title": "Na kusan yin tuntuɓe", "body": "Zai yiwu ma'anonin wannan kalmonin su ne 1) \"Ba ni da lafiya har na kusan mutuwa\" ko 2)\n\"Da sannu zan lalace.\" Zai iya zama mafi kyau kada a fassara fassarar a cikin rubutun. (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "ina cikin wahala kowacce sa'a", "body": "\"kullum ina cikin raɗaɗi\"" } ]