[ { "title": "ina kamar kurman mutum ... bana jin komai ... faɗin komai.", "body": "Marubuci baya jin abinda makiyan sa suke fada. (Duba: figs_parallelism da figs_simile)" }, { "title": "Ina kamar mutumin ... ba ya ji ... ba shi da amsa", "body": "Marubuci ba ya faɗan mugayen maganganu ga maƙiyansa ba. (Duba: figs_parallelism da figs_simile)" } ]