[ { "title": "Bari mugu ya wulaƙanta", "body": "\"Inã fatan Allah Ya wulãkanta azzãlumai!\"" }, { "title": "Bari harsuna masu ƙarya suyi shuru a cikin Lahira", "body": "Anan “cikin Lahira” yana wakiltar mutuwa. AT: \"Bari su mutu don kada su iya\nmagana\" (Duba: figs_parallelism)" } ]