[ { "title": "shekaruna na cike da nishe-nishe", "body": "Yankin \"ya gaji\" ya ɓace, amma ana nuna shi. AT: \"shekaruna sun gaji da nishi\"\n(Duba: figs_ellipsis)" }, { "title": "Ƙarfina ya gaza ", "body": "Anan \"ƙarfina\" yana nufin marubuci. Madadin fassara: \"Na zama mai rauni\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "ƙasusuwana suna lalacewa sarai", "body": "Anan \"ƙashina\" yana nufin lafiyar jikin marubuci. AT: \"lafiyata tana ta rauni\" (Duba: figs_metonymy)" } ]