[ { "title": "ka shugabance ni ka kuma bishe ni", "body": "Kalmomin \"jagoranci\" da \"jagora\" ma'anarsu abu ɗaya ne kuma suna ƙarfafa roƙon da Yahweh ya bishe shi. AT: \"kai ni inda kake so in je\" (Duba: figs_doublet)" }, { "title": "Ka ƙwato ni daga cikin tãrun da suka ɓoye domi na, gama kai ne maɓuyata", "body": "Ana maganar marubuci kamar tsuntsu ne da aka kama a cikin ragar da aka ɓoye, kuma yana jiran Yahweh ya 'yantar da shi daga tarkon. (Duba: figs_metaphor)" } ]