[ { "title": "A cikin ka, Yahweh, na sami mafaka", "body": "Maganar zuwa ga Yahweh don kariya ana magana ne da neman mafaka a gare shi. AT: \"Na je gare ka, Ya Yahweh, don kariya\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "kada ka barni in wulaƙanta", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"kar ku bari wasu su wulakanta ni\"\n(Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "ka zama dutsen mafakata, ƙaƙƙarfar maɓoya domin cetona", "body": "Jimlar \"zama dutsen mafaka na\" neman neman kariya ne. Jumla ta biyu ta jaddada magana ta farko. (Duba: figs_parallelism)" } ]