[ { "title": "ta wurin alƙawarin amincin Maɗaukaki", "body": "Cikakken sunan \"aminci\" za a iya fassara shi azaman sifa. AT: \"saboda\nMaɗaukaki mai aminci ne ga alƙawarinsa\" (Duba: figs_abstractnouns)" }, { "title": "ba zaya jijjigu ba", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"ba wanda zai cire shi a matsayin\nsarki\" (Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "Hannunka na dama zaya kama waɗanda suka ƙi ka", "body": "Wannan yana nufin abu ɗaya dai-dai da ɓangaren farko na jumlar. Ya jaddada cewa Allah zai ba\nsarki iko ya tsayar da maƙiyansa. (Duba: figa_parallelism)" } ]