[ { "title": "ka ɗibiya masa daraja da ɗaukaka", "body": "\"Ka sanya masa ɗaukaka da ɗaukaka.\" Ana faɗar da sarki ya zama mai wadata da iko kamar ana maganar ɗaukaka da ɗaukaka abubuwa ne da aka ɗora masa. AT: \"kun\nsanya shi mai wadata da iko\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "da farinciki da ke a gabanka", "body": "\"murnar kasancewa a gabanka\" ko \"farin cikin da ke zuwa daga gareka kasancewa kusa da kai\"" } ]