[ { "title": "Ka tsare bawanka kuma daga zunubai marasa kangado", "body": "Wannan karin magana yana nuna bawa kamar ana cire shi daga zunuban da ba ya son\naikatawa. AT: \"Hakanan, kare bawanka daga yin\" ko \"Kuma, Ka tabbata cewa\nban aikata ba\" (Duba: figs_idiom)" }, { "title": "kada ka bari su yi mulki a kaina", "body": "An kwatanta zunubai kamar sune sarki wanda zai iya mulkin wani. AT: \"Kada ku\nbari zunubaina su zama kamar sarki wanda yake mulkina\" (Duba: figs_personification)" }, { "title": "Ka sa maganar baƙina da tunanin zuciyata", "body": "Waɗannan maganganun da aka ɗauka tare suna bayyana duk abin da mutum ya faɗa da\ntunani. AT: \"abubuwan da na fada da kuma abubuwan da nake tunani game da\nsu\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": " su zama abin karɓa a wurinka", "body": "\"karɓi yarda a gabanka\" ko \"a faranta maka\"" } ]