[ { "title": "Ka maida ni shugaba a kan al'ummai", "body": "Anan \"kai\" yana wakiltar mai mulki. AT: \"ya nada ni in zama mai mulkin kan\nal'ummomi da yawa\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "bãƙi zasu rusuna mani dole", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Allah ya tilasta wa baƙi su durƙusa\"\n (Duba: figs_activepassive)" } ]