[ { "title": "Ga kowanne mai aminci", "body": "Anan \"aminci\" ť na nufin aikata abin da Allah ya umurce mutum yayi. Kuna iya bayyana wannan\na sarari. AT: \"ga waɗanda suke biyayya da dokokinka da aminci\" ko \"ga\nwaɗanda suka cika alkawarinku da aminci\" (Duba: figs_explicit)" }, { "title": "ga mutum marar laifi, ka nuna kanka marar laifi", "body": "\"kun yaudare duk wanda baya gaskiya\"" } ]