[ { "title": "Sun tasar mani", "body": "Anan \"Su\" yana nufin abokan gaba masu ƙarfi a cikin aya ta 17." }, { "title": "Sun tasar mani a ranar shan ƙuncina amma Yahweh ne mai taimako na", "body": "Cikakken sunan \"damuwa\" za a iya bayyana shi azaman sifa ne. Cikakken sunan \"tallafi\" ana\niya bayyana shi a matsayin \"mai kariya.\" AT: \"Makiya masu ƙarfi sun kawo mani hari a ranar da na wahala, amma Yahweh ya kiyaye ni\" (Duba: figs_abstractnouns)" } ]