[ { "title": "Ya buɗe", "body": "Kalmar \"ya\" tana nufin Yahweh." }, { "title": "duhu kuma baƙiƙƙirin na ƙarƙashin ƙafafunsa", "body": "Kodayake Yahweh bashi da ƙafa a zahiri, Mai Zabura ya bashi halayen mutane. AT: \"duhu mai kauri yana ƙarƙashinsa\" (Duba: figs_personification)" }, { "title": "fikafikan iska", "body": "Anan mai Zabura yayi maganar iska kamar tana da fikafikai kamar mala'ika. (Duba: figs_personification da figs_metaphor)" } ]