[ { "title": "Sun kewaye sawayena", "body": "Anan \"an kewaye takunkuna na\" yana wakiltar yadda magabtan Dauda suka bi shi duk inda\nya tafi domin su kama shi. AT: \"Makiyana sun kewaye ni\" (Duba: figs_metonymy)" }, { "title": "kamar zakoki ne sun ƙosa su ga abin da zasu hallaka, kamar 'ya'yan zakoki suna laɓe a ɓoyayyun wurare", "body": "Wadannan kalmomin guda biyu suna bayyana ra'ayoyi masu kama da juna. Maimaitawa yana\nƙara ƙarfi. (Duba: figs_parallelism)" } ]