[ { "title": "kasa mai tsaro a bakina", "body": "Marubucin zabura ya yi magana sai ka ce mugu kalmomi sune fursunoni suna kokari su kuɓucce daga bakinsa. AT: \"sai ka taimake ni kada in faɗa abubuwa da suke mugu\" (Dubi: figs_metonymy da figs_metaphor)" }, { "title": "kasa mai tsaro a", "body": "\"gaya wa wani ya yi tsaro\"" }, { "title": "ka kiyaye ƙofar leɓunana", "body": "Marubucin zabura ya yi magana sai ka ce mugu kalmomi sune fursunoni suna kokari su kuɓucce daga bakinsa. \"sai ka taimake ni kada in faɗa abubuwa a lokaci da bai kamata ba\" (Dubi: figs_metonymy da figs_metaphor)" }, { "title": "haɗa kai cikin ayyukan zunubi", "body": "\"yin ayyukan zunubi\"" }, { "title": "lashe-lashensu", "body": "\"abinci na musamman\"" } ]