[ { "title": "waɗanda suka bautar damu suka roƙa muyi masu waƙoƙi", "body": "A nan \"waƙoƙi\" na gabatad da ayyukan na yin waƙa. AT: \"waɗanda suka bautar damu suka roka mu raira masu\" (Dubi: figs_abstractnouns)" }, { "title": "matsa mana muyi farinciki", "body": "\"sun sa mu yi da'awa muna yi farinciki\"" }, { "title": "ɗaya daga cikin waƙoƙin Sihiyona", "body": "Wannan mai yiwuwa na nufin da waƙoƙi wanda Isra'ilawa suka yi amfani cikin sujada a haikalin cikin Yerusalem." } ]