[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "Oh", "body": "Wannan shine motsin rai cewa za'a iya fassara ta tare duk abin da motsin rai na jadada ka samu cikin harshenka don sa ta yi amon halitta. (Dubi: figs_exclamations)" }, { "title": "Allahn alloli", "body": "Allahn wanda yana da girma fiye da alloli wanda wasu mutane suke bautawa (Dubi: figs_idiom)" } ]