[ { "title": "kuma Ubangijinmu yafi dukkan alloli", "body": "\"Na sani cewa Ubangijinmu yafi dukkan alloli.\" Kasancewa girma fiye da wani abu an yi magana ne kamar kasancewa bisan ta. AT: \"kuma Ubangijinmu yana da girma fiye da dukkan alloli\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]