[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "Waƙar takawa sama", "body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki\" ko 2) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin\" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai.\" Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1." }, { "title": "dukkanku bayin Yahweh", "body": "\"Dukkanku wanda suke yi wa Yahweh hidima\"" }, { "title": "Ku ɗaga hannunwanku", "body": "Wannan shine yadda mutane ke yin addu'a ko yabon Allah. (Dubi: translate_symaction)" }, { "title": " wuri mai tsarki", "body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"zuwa haikalin\" ko 2) \"wurin mai tsarki cikin haikalin.\"" } ]