[ { "title": "Bari firistocinka su suturta da adalci", "body": "An yi magana game da adalci sai ka ce ita tufafi ne. AT: \"Bari mutane su gane cewa firistocinka suna da adalci\" ko \"Ina son mutane su dubi yadda firistocinka kullum suna yi abin da ke daidai\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "Saboda bawanka Dauda", "body": "\"Saboda abin da ya faru da bawanka Dauda.\" Duba yadda ka fassara jimla mai kama a 132:1." }, { "title": " kada ka juya wa zaɓaɓɓen sarkinka baya", "body": "A nan \"juya wa\" na nufi da kin wani. AT: \"kada ka bari sarkin da ka shafe\" (Dubi: figs_metaphor)" } ]