[ { "title": "Zan yi tafiya cikin kwanciyar hankali", "body": "Yin tafiya cikin kwanciyar hankali shine zaman rayuwar wani cikin kwanciyar hankali. AT: \"Zan zauna cikin kwanciyar hankali a cikin Allah\" (Dubi: figs_metaphor da figs_explicit)" }, { "title": " ina neman ka'idodinka", "body": "\"Neman\" shine a fahimtar, ko samun fahimtagame da ka'idodin Allah sai ka ce wani na iya gani su. (Dubi: figs_idiom)" }, { "title": "hakikanin umarninka a gaban sarakuna", "body": "\"Muhimmin umurnin ga sarakuna\" ko \"Umarnin ga sarakuna\"" } ]