[ { "title": "bari dokokinka na adalci su taimake ni", "body": "Marubucin zabura yayi magana game da dokokin Yahweh sai ka ce su mutum ne wand za'a iya taimake shi. AT: \"bari in kasa kunne akan dokokinkana adalci don haka kuma in zama da hikima da ƙarfi\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "Nayi makuwa kamar ɓatacciyar tunkiya", "body": "\"Na bar hanyarka kamar tunkiya da ta bar garkenta\" (Dubi: figs_simile)" }, { "title": "ka nemi bawanka", "body": "\"domin ni bawanka ne, zo kuma domin ka bincike ni\"" } ]